Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 89 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَيَوۡمَ نَبۡعَثُ فِي كُلِّ أُمَّةٖ شَهِيدًا عَلَيۡهِم مِّنۡ أَنفُسِهِمۡۖ وَجِئۡنَا بِكَ شَهِيدًا عَلَىٰ هَٰٓؤُلَآءِۚ وَنَزَّلۡنَا عَلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبَ تِبۡيَٰنٗا لِّكُلِّ شَيۡءٖ وَهُدٗى وَرَحۡمَةٗ وَبُشۡرَىٰ لِلۡمُسۡلِمِينَ ﴾
[النَّحل: 89]
﴿ويوم نبعث في كل أمة شهيدا عليهم من أنفسهم وجئنا بك شهيدا﴾ [النَّحل: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a ranar da Muke tayar da shaidu a cikin kowace al'umma a kansu daga kawunansu, kuma Muka zo da kai kana mai bayar da shaida a kan waɗannan, kuma Mun saussaukar da Littali a kanka domin yin bayani ga dukkan kome da shiriya da rahama da bushara ga masu miƙa wuya (Musulmi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a ranar da Muke tayar da shaidu a cikin kowace al'umma a kansu daga kawunansu, kuma Muka zo da kai kana mai bayar da shaida a kan waɗannan, kuma Mun saussaukar da Littali a kanka domin yin bayani ga dukkan kome da shiriya da rahama da bushara ga masu miƙa wuya (Musulmi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a rãnar da Muke tãyar da shaidu a cikin kõwace al'umma a kansu daga kãwunansu, kuma Muka zo da kai kanã mai bãyar da shaida a kan waɗannan, kuma Mun saussaukar da Littãli a kanka dõmin yin bãyani ga dukkan kõme da shiriya da rahama da bushãra ga mãsu mĩƙa wuya (Musulmi) |