Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 9 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَعَلَى ٱللَّهِ قَصۡدُ ٱلسَّبِيلِ وَمِنۡهَا جَآئِرٞۚ وَلَوۡ شَآءَ لَهَدَىٰكُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[النَّحل: 9]
﴿وعلى الله قصد السبيل ومنها جائر ولو شاء لهداكم أجمعين﴾ [النَّحل: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga Allah madaidaiciyar hanya take kuma daga gare ta akwai mai karkacewa. Kuma da Ya so, da Ya shiryar da ku gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Allah madaidaiciyar hanya take kuma daga gare ta akwai mai karkacewa. Kuma da Ya so, da Ya shiryar da ku gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Allah madaidaiciyar hanya take kuma daga gare ta akwai mai karkacẽwa. Kuma da Yã so, dã Ya shiryar da ku gabã ɗaya |