Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 8 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱلۡخَيۡلَ وَٱلۡبِغَالَ وَٱلۡحَمِيرَ لِتَرۡكَبُوهَا وَزِينَةٗۚ وَيَخۡلُقُ مَا لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 8]
﴿والخيل والبغال والحمير لتركبوها وزينة ويخلق ما لا تعلمون﴾ [النَّحل: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da dawaki* da alfadarai da jakuna, domin ku hau su, kuma da ƙawa. Kuma Yana halitta abin da ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da dawaki da alfadarai da jakuna, domin ku hau su, kuma da ƙawa. Kuma Yana halitta abin da ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da dawãki da alfadarai da jãkuna, dõmin ku hau su, kuma da ƙawa. Kuma Yana halitta abin da ba ku sani ba |