Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 105 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَبِٱلۡحَقِّ أَنزَلۡنَٰهُ وَبِٱلۡحَقِّ نَزَلَۗ وَمَآ أَرۡسَلۡنَٰكَ إِلَّا مُبَشِّرٗا وَنَذِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 105]
﴿وبالحق أنـزلناه وبالحق نـزل وما أرسلناك إلا مبشرا ونذيرا﴾ [الإسرَاء: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da gaskiya Muka saukar da shi, kuma da gaskiya ya sauka. Kuma ba Mu aike ka ba face kana mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da gaskiya Muka saukar da shi, kuma da gaskiya ya sauka. Kuma ba Mu aike ka ba face kana mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da gaskiya Muka saukar da shi, kuma da gaskiya ya sauka. Kuma ba Mu aike ka ba fãce kanã mai bãyar da bushãra kuma mai gargaɗi |