Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 104 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَقُلۡنَا مِنۢ بَعۡدِهِۦ لِبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ ٱسۡكُنُواْ ٱلۡأَرۡضَ فَإِذَا جَآءَ وَعۡدُ ٱلۡأٓخِرَةِ جِئۡنَا بِكُمۡ لَفِيفٗا ﴾
[الإسرَاء: 104]
﴿وقلنا من بعده لبني إسرائيل اسكنوا الأرض فإذا جاء وعد الآخرة جئنا﴾ [الإسرَاء: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ce: daga bayansa ga Bani Isra'ila, "Ku zauni ƙasar. Sa'an nan idan wa'adin ƙarshe ya zo, za Mu je da ku jama'a-jama'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ce: daga bayansa ga Bani Isra'ila, "Ku zauni ƙasar. Sa'an nan idan wa'adin ƙarshe ya zo, za Mu je da ku jama'a-jama'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ce: daga bãyansa ga Banĩ Isrã'ĩla, "Ku zauni ƙasar. Sa'an nan idan wa'adin ƙarshe ya zo, zã Mu jẽ da ku jama'a-jama'a |