Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 106 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَقُرۡءَانٗا فَرَقۡنَٰهُ لِتَقۡرَأَهُۥ عَلَى ٱلنَّاسِ عَلَىٰ مُكۡثٖ وَنَزَّلۡنَٰهُ تَنزِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 106]
﴿وقرآنا فرقناه لتقرأه على الناس على مكث ونـزلناه تنـزيلا﴾ [الإسرَاء: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma yana abin karatu Mun rarraba shi domin ka karanta shi ga mutane a kan jinkiri kuma Mun sassaukar da shi sassaukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yana abin karatu Mun rarraba shi domin ka karanta shi ga mutane a kan jinkiri kuma Mun sassaukar da shi sassaukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yanã abin karãtu Mun rarraba shi dõmin ka karanta shi ga mutane a kan jinkiri kuma Mun sassaukar da shi sassaukarwa |