Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 107 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿قُلۡ ءَامِنُواْ بِهِۦٓ أَوۡ لَا تُؤۡمِنُوٓاْۚ إِنَّ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡعِلۡمَ مِن قَبۡلِهِۦٓ إِذَا يُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡ يَخِرُّونَۤ لِلۡأَذۡقَانِۤ سُجَّدٗاۤ ﴾
[الإسرَاء: 107]
﴿قل آمنوا به أو لا تؤمنوا إن الذين أوتوا العلم من قبله﴾ [الإسرَاء: 107]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku yi imani* da Shi, ko kuwa kada ku yi imani, lalle ne waɗanda aka bai wa ilmi daga gabaninsa, idan ana karatunsa a kansu, suna faɗuwa ga haɓoɓinsu, suna masu sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku yi imani da Shi, ko kuwa kada ku yi imani, lalle ne waɗanda aka bai wa ilmi daga gabaninsa, idan ana karatunsa a kansu, suna faɗuwa ga haɓoɓinsu, suna masu sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku yi ĩmãni da Shi, ko kuwa kada ku yi ĩmãni, lalle ne waɗanda aka bai wa ilmi daga gabãninsa, idan anã karãtunsa a kansu, sunã fãɗuwa ga haɓõɓinsu, sunã mãsu sujada |