Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 108 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَيَقُولُونَ سُبۡحَٰنَ رَبِّنَآ إِن كَانَ وَعۡدُ رَبِّنَا لَمَفۡعُولٗا ﴾
[الإسرَاء: 108]
﴿ويقولون سبحان ربنا إن كان وعد ربنا لمفعولا﴾ [الإسرَاء: 108]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna cewa: Tsarki ya tabbata ga Ubangijinmu! Lalle ne wa'adin Ubangijinmu ya kasance, haƙiƙa, abin aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna cewa: Tsarki ya tabbata ga Ubangijinmu! Lalle ne wa'adin Ubangijinmu ya kasance, haƙiƙa, abin aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã cẽwa: Tsarki ya tabbata ga Ubangijinmu! Lalle ne wa'adin Ubangijinmu ya kasance, haƙĩƙa, abin aikatãwa |