×

Kuma wanda ya nufi Lãhira, kuma ya yi aiki sabõda ita irin 17:19 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:19) ayat 19 in Hausa

17:19 Surah Al-Isra’ ayat 19 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 19 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿وَمَنۡ أَرَادَ ٱلۡأٓخِرَةَ وَسَعَىٰ لَهَا سَعۡيَهَا وَهُوَ مُؤۡمِنٞ فَأُوْلَٰٓئِكَ كَانَ سَعۡيُهُم مَّشۡكُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 19]

Kuma wanda ya nufi Lãhira, kuma ya yi aiki sabõda ita irin aikinta alhãli kuwa yanã mũmĩni, to, waɗannan aikinsu ya kasance gõdadde

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومن أراد الآخرة وسعى لها سعيها وهو مؤمن فأولئك كان سعيهم مشكورا, باللغة الهوسا

﴿ومن أراد الآخرة وسعى لها سعيها وهو مؤمن فأولئك كان سعيهم مشكورا﴾ [الإسرَاء: 19]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma wanda ya nufi Lahira, kuma ya yi aiki saboda ita irin aikinta alhali kuwa yana mumini, to, waɗannan aikinsu ya kasance godadde
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wanda ya nufi Lahira, kuma ya yi aiki saboda ita irin aikinta alhali kuwa yana mumini, to, waɗannan aikinsu ya kasance godadde
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wanda ya nufi Lãhira, kuma ya yi aiki sabõda ita irin aikinta alhãli kuwa yanã mũmĩni, to, waɗannan aikinsu ya kasance gõdadde
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek