Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 18 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿مَّن كَانَ يُرِيدُ ٱلۡعَاجِلَةَ عَجَّلۡنَا لَهُۥ فِيهَا مَا نَشَآءُ لِمَن نُّرِيدُ ثُمَّ جَعَلۡنَا لَهُۥ جَهَنَّمَ يَصۡلَىٰهَا مَذۡمُومٗا مَّدۡحُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 18]
﴿من كان يريد العاجلة عجلنا له فيها ما نشاء لمن نريد ثم﴾ [الإسرَاء: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya kasance yana nufin mai gaggawa, sai Mu gaggauta masa a cikinta, abin da Muke so ga wanda Muke nufi, sa'an nan kuma Mu sanya masa Jahannama, ya ƙonu da ita, yana abin zargi kuma abin tunkuɗewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance yana nufin mai gaggawa, sai Mu gaggauta masa a cikinta, abin da Muke so ga wanda Muke nufi, sa'an nan kuma Mu sanya masa Jahannama, ya ƙonu da ita, yana abin zargi kuma abin tunkuɗewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance yanã nufin mai gaggãwa, sai Mu gaggauta masa a cikinta, abin da Muke so ga wanda Muke nufi, sa'an nan kuma Mu sanya masa Jahannama, ya ƙõnu da ita, yanã abin zargi kuma abin tunkuɗewa |