Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 21 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿ٱنظُرۡ كَيۡفَ فَضَّلۡنَا بَعۡضَهُمۡ عَلَىٰ بَعۡضٖۚ وَلَلۡأٓخِرَةُ أَكۡبَرُ دَرَجَٰتٖ وَأَكۡبَرُ تَفۡضِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 21]
﴿انظر كيف فضلنا بعضهم على بعض وللآخرة أكبر درجات وأكبر تفضيلا﴾ [الإسرَاء: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ka duba yadda Muka fifitar da sashensu a kan sashe! Kuma lalle ne Lahira ce mafi girman darajoji, kuma mafi girman fifitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka duba yadda Muka fifitar da sashensu a kan sashe! Kuma lalle ne Lahira ce mafi girman darajoji, kuma mafi girman fifitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka duba yadda Muka fĩfĩtar da sãshensu a kan sãshe! Kuma lalle ne Lãhira ce mafi girman darajõji, kuma mafi girman fĩfĩtãwa |