Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 32 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَا تَقۡرَبُواْ ٱلزِّنَىٰٓۖ إِنَّهُۥ كَانَ فَٰحِشَةٗ وَسَآءَ سَبِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 32]
﴿ولا تقربوا الزنا إنه كان فاحشة وساء سبيلا﴾ [الإسرَاء: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku kusanci zina. Lalle ne ita ta kasance alfasha ce kuma ta munana ga zama hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kusanci zina. Lalle ne ita ta kasance alfasha ce kuma ta munana ga zama hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kusanci zina. Lalle ne ita ta kasance alfãsha ce kuma tã mũnãna ga zama hanya |