Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 31 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَا تَقۡتُلُوٓاْ أَوۡلَٰدَكُمۡ خَشۡيَةَ إِمۡلَٰقٖۖ نَّحۡنُ نَرۡزُقُهُمۡ وَإِيَّاكُمۡۚ إِنَّ قَتۡلَهُمۡ كَانَ خِطۡـٔٗا كَبِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 31]
﴿ولا تقتلوا أولادكم خشية إملاق نحن نرزقهم وإياكم إن قتلهم كان خطئا﴾ [الإسرَاء: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku kashe 'ya'yanku domin tsoron talauci. Mu ne ke arzuta su, su da ku. Lalle ne kashe su ya kasance kuskure babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kashe 'ya'yanku domin tsoron talauci. Mu ne ke arzuta su, su da ku. Lalle ne kashe su ya kasance kuskure babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kashe 'yã'yanku dõmin tsõron talauci. Mu ne ke arzũta su, su da ku. Lalle ne kashe su yã kasance kuskure babba |