Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 5 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿فَإِذَا جَآءَ وَعۡدُ أُولَىٰهُمَا بَعَثۡنَا عَلَيۡكُمۡ عِبَادٗا لَّنَآ أُوْلِي بَأۡسٖ شَدِيدٖ فَجَاسُواْ خِلَٰلَ ٱلدِّيَارِۚ وَكَانَ وَعۡدٗا مَّفۡعُولٗا ﴾
[الإسرَاء: 5]
﴿فإذا جاء وعد أولاهما بعثنا عليكم عبادا لنا أولي بأس شديد فجاسوا﴾ [الإسرَاء: 5]
Abubakar Mahmood Jummi To idan wa'adin na farkonsu yaje, za Mu aika, a kanku waɗansu bayi* Namu, ma'abuta yaƙi mafi tsanani, har su yi yawo a tsakanin gidajenku, kuma ya zama wa'adi abin aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To idan wa'adin na farkonsu yaje, za Mu aika, a kanku waɗansu bayi Namu, ma'abuta yaƙi mafi tsanani, har su yi yawo a tsakanin gidajenku, kuma ya zama wa'adi abin aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To idan wa'adin na farkonsu yajẽ, za Mu aika, a kanku waɗansu bãyi Nãmu, ma'abũta yãƙi mafĩ tsanani, har su yi yãwo a tsakãnin gidãjenku, kuma yã zama wa'adi abin aikatawa |