×

Kuma Mun hukunta zuwa ga Bani Isrã'ĩla a cikin Littãfi, cewa lalle 17:4 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:4) ayat 4 in Hausa

17:4 Surah Al-Isra’ ayat 4 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 4 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿وَقَضَيۡنَآ إِلَىٰ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ فِي ٱلۡكِتَٰبِ لَتُفۡسِدُنَّ فِي ٱلۡأَرۡضِ مَرَّتَيۡنِ وَلَتَعۡلُنَّ عُلُوّٗا كَبِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 4]

Kuma Mun hukunta zuwa ga Bani Isrã'ĩla a cikin Littãfi, cewa lalle ne, kunã yin ɓarna a cikin ƙasa sau biyu, kuma lalle ne kunã zãlunci, zãlunci mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقضينا إلى بني إسرائيل في الكتاب لتفسدن في الأرض مرتين ولتعلن علوا, باللغة الهوسا

﴿وقضينا إلى بني إسرائيل في الكتاب لتفسدن في الأرض مرتين ولتعلن علوا﴾ [الإسرَاء: 4]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Mun hukunta zuwa ga Bani Isra'ila a cikin Littafi, cewa lalle ne, kuna yin ɓarna a cikin ƙasa sau biyu, kuma lalle ne kuna zalunci, zalunci mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Mun hukunta zuwa ga Bani Isra'ila a cikin Littafi, cewa lalle ne, kuna yin ɓarna a cikin ƙasa sau biyu, kuma lalle ne kuna zalunci, zalunci mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Mun hukunta zuwa ga Bani Isrã'ĩla a cikin Littãfi, cewa lalle ne, kunã yin ɓarna a cikin ƙasa sau biyu, kuma lalle ne kunã zãlunci, zãlunci mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek