Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 6 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿ثُمَّ رَدَدۡنَا لَكُمُ ٱلۡكَرَّةَ عَلَيۡهِمۡ وَأَمۡدَدۡنَٰكُم بِأَمۡوَٰلٖ وَبَنِينَ وَجَعَلۡنَٰكُمۡ أَكۡثَرَ نَفِيرًا ﴾
[الإسرَاء: 6]
﴿ثم رددنا لكم الكرة عليهم وأمددناكم بأموال وبنين وجعلناكم أكثر نفيرا﴾ [الإسرَاء: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Mu nwayar da ɗauki a gare ku a kansu, kuma Mu taimake ku da dukiyoyi da ɗiya kuma Mu sanya ku mafiya yawan masu fita yaƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Mu nwayar da ɗauki a gare ku a kansu, kuma Mu taimake ku da dukiyoyi da ɗiya kuma Mu sanya ku mafiya yawan masu fita yaƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Mu nwayar da ɗauki a gare ku a kansu, kuma Mu taimake ku da dũkiyõyi da ɗiya kuma Mu sanya ku mafiya yawan mãsu fita yãƙi |