Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 51 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿أَوۡ خَلۡقٗا مِّمَّا يَكۡبُرُ فِي صُدُورِكُمۡۚ فَسَيَقُولُونَ مَن يُعِيدُنَاۖ قُلِ ٱلَّذِي فَطَرَكُمۡ أَوَّلَ مَرَّةٖۚ فَسَيُنۡغِضُونَ إِلَيۡكَ رُءُوسَهُمۡ وَيَقُولُونَ مَتَىٰ هُوَۖ قُلۡ عَسَىٰٓ أَن يَكُونَ قَرِيبٗا ﴾
[الإسرَاء: 51]
﴿أو خلقا مما يكبر في صدوركم فسيقولون من يعيدنا قل الذي فطركم﴾ [الإسرَاء: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuwa wata halitta daga abin da yake da girma a cikin ƙirazanku." To za su ce "Wane ne zai mayar da mu?" Ka ce: "Wanda Ya ƙaga halittarku a fabkon lokaci." To, za su gyaɗa kansu zuwa gare ka, kuma suna cewa, "A yaushene shi?" Ka ce: "Akwai tsammaninsa ya kasance kusa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa wata halitta daga abin da yake da girma a cikin ƙirazanku." To za su ce "Wane ne zai mayar da mu?" Ka ce: "Wanda Ya ƙaga halittarku a fabkon lokaci." To, za su gyaɗa kansu zuwa gare ka, kuma suna cewa, "A yaushene shi?" Ka ce: "Akwai tsammaninsa ya kasance kusa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuwa wata halitta daga abin da yake da girma a cikin ƙirazanku." To zã su ce "Wãne ne zai mayar da mu?" Ka ce: "Wanda Ya ƙaga halittarku a fabkon lõkaci." To, zã su gyaɗa kansu zuwa gare ka, kuma sunã cẽwa, "A yaushene shi?" Ka ce: "Akwai tsammãninsa ya kasance kusa |