Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 52 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿يَوۡمَ يَدۡعُوكُمۡ فَتَسۡتَجِيبُونَ بِحَمۡدِهِۦ وَتَظُنُّونَ إِن لَّبِثۡتُمۡ إِلَّا قَلِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 52]
﴿يوم يدعوكم فتستجيبون بحمده وتظنون إن لبثتم إلا قليلا﴾ [الإسرَاء: 52]
Abubakar Mahmood Jummi A ranar da Yake kiran ku, sa'an nan ku riƙa karɓawa game da gode Masa, kuma kuna zaton ba ku zauna ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi A ranar da Yake kiran ku, sa'an nan ku riƙa karɓawa game da gode Masa, kuma kuna zaton ba ku zauna ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi A rãnar da Yake kiran ku, sa'an nan ku riƙa karɓãwa game dã gõde Masa, kuma kunã zaton ba ku zauna ba fãce kaɗan |