×

Shin fa kun amince cẽwa (Allah) bã Ya shãfe gẽfen ƙasa game 17:68 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:68) ayat 68 in Hausa

17:68 Surah Al-Isra’ ayat 68 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 68 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿أَفَأَمِنتُمۡ أَن يَخۡسِفَ بِكُمۡ جَانِبَ ٱلۡبَرِّ أَوۡ يُرۡسِلَ عَلَيۡكُمۡ حَاصِبٗا ثُمَّ لَا تَجِدُواْ لَكُمۡ وَكِيلًا ﴾
[الإسرَاء: 68]

Shin fa kun amince cẽwa (Allah) bã Ya shãfe gẽfen ƙasa game da ku kõ kuwa Ya aika da iska mai tsakuwa a kanku, sa'an nan kuma bã zã ku sãmi wani wakĩli ba dõminku

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أفأمنتم أن يخسف بكم جانب البر أو يرسل عليكم حاصبا ثم لا, باللغة الهوسا

﴿أفأمنتم أن يخسف بكم جانب البر أو يرسل عليكم حاصبا ثم لا﴾ [الإسرَاء: 68]

Abubakar Mahmood Jummi
Shin fa kun amince cewa (Allah) ba Ya shafe gefen ƙasa game da ku ko kuwa Ya aika da iska mai tsakuwa a kanku, sa'an nan kuma ba za ku sami wani wakili ba dominku
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin fa kun amince cewa (Allah) ba Ya shafe gefen ƙasa game da ku ko kuwa Ya aika da iska mai tsakuwa a kanku, sa'an nan kuma ba za ku sami wani wakili ba dominku
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin fa kun amince cẽwa (Allah) bã Ya shãfe gẽfen ƙasa game da ku kõ kuwa Ya aika da iska mai tsakuwa a kanku, sa'an nan kuma bã zã ku sãmi wani wakĩli ba dõminku
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek