Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 67 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَإِذَا مَسَّكُمُ ٱلضُّرُّ فِي ٱلۡبَحۡرِ ضَلَّ مَن تَدۡعُونَ إِلَّآ إِيَّاهُۖ فَلَمَّا نَجَّىٰكُمۡ إِلَى ٱلۡبَرِّ أَعۡرَضۡتُمۡۚ وَكَانَ ٱلۡإِنسَٰنُ كَفُورًا ﴾
[الإسرَاء: 67]
﴿وإذا مسكم الضر في البحر ضل من تدعون إلا إياه فلما نجاكم﴾ [الإسرَاء: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan cuta ta shafe ku, a cikin teku, sai wanda kuke kira ya ɓace face Shi. To, a lokacin da Ya tsira da ku zuwa, ga tudu sai kuka bijire. Kuma mutum ya kasance mai yawan butulci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan cuta ta shafe ku, a cikin teku, sai wanda kuke kira ya ɓace face Shi. To, a lokacin da Ya tsira da ku zuwa, ga tudu sai kuka bijire. Kuma mutum ya kasance mai yawan butulci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan cũta ta shãfe ku, a cikin tẽku, sai wanda kuke kira ya ɓace fãce Shi. To, a lõkacin da Ya tsira da ku zuwa, ga tudu sai kuka bijire. Kuma mutum ya kasance mai yawan butulci |