Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 81 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَقُلۡ جَآءَ ٱلۡحَقُّ وَزَهَقَ ٱلۡبَٰطِلُۚ إِنَّ ٱلۡبَٰطِلَ كَانَ زَهُوقٗا ﴾
[الإسرَاء: 81]
﴿وقل جاء الحق وزهق الباطل إن الباطل كان زهوقا﴾ [الإسرَاء: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ce: "Gaskiya ta zo, kuma ƙarya ta lalace. Lalle ne ƙarya ta kasance lalatacciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: "Gaskiya ta zo, kuma ƙarya ta lalace. Lalle ne ƙarya ta kasance lalatacciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: "Gaskiya tã zo, kuma ƙarya ta lãlãce. Lalle ne ƙarya ta kasance lãlãtacciya |