Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 82 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَنُنَزِّلُ مِنَ ٱلۡقُرۡءَانِ مَا هُوَ شِفَآءٞ وَرَحۡمَةٞ لِّلۡمُؤۡمِنِينَ وَلَا يَزِيدُ ٱلظَّٰلِمِينَ إِلَّا خَسَارٗا ﴾
[الإسرَاء: 82]
﴿وننـزل من القرآن ما هو شفاء ورحمة للمؤمنين ولا يزيد الظالمين إلا﴾ [الإسرَاء: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muna sassaukarwa daga Alƙur'ani, abin da yake waraka ne da rahama ga muminai. Kuma ba ya ƙara wa azzalumai (kome) face hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muna sassaukarwa daga Alƙur'ani, abin da yake waraka ne da rahama ga muminai. Kuma ba ya ƙara wa azzalumai (kome) face hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Munã sassaukarwa daga Alƙur'ãni, abin da yake waraka ne da rahama ga mũminai. Kuma bã ya ƙãra wa azzãlumai (kõme) fãce hasãra |