Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 84 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿قُلۡ كُلّٞ يَعۡمَلُ عَلَىٰ شَاكِلَتِهِۦ فَرَبُّكُمۡ أَعۡلَمُ بِمَنۡ هُوَ أَهۡدَىٰ سَبِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 84]
﴿قل كل يعمل على شاكلته فربكم أعلم بمن هو أهدى سبيلا﴾ [الإسرَاء: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Kowa ya yi aiki a kan hanyarsa. Sa'an nan Ubangijinka ne Mafi sani ga wanda yake mafi shiryuwa ga Hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Kowa ya yi aiki a kan hanyarsa. Sa'an nan Ubangijinka ne Mafi sani ga wanda yake mafi shiryuwa ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Kõwa ya yi aiki a kan hanyarsa. Sa'an nan Ubangijinka ne Mafi sani ga wanda yake mafi shiryuwa ga hanya |