Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 85 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَيَسۡـَٔلُونَكَ عَنِ ٱلرُّوحِۖ قُلِ ٱلرُّوحُ مِنۡ أَمۡرِ رَبِّي وَمَآ أُوتِيتُم مِّنَ ٱلۡعِلۡمِ إِلَّا قَلِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 85]
﴿ويسألونك عن الروح قل الروح من أمر ربي وما أوتيتم من العلم﴾ [الإسرَاء: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Suna tambayar ka ga ruhi. Ka ce: "Ruhi daga al'amarin Ubangijina ne, kuma ba a ba ku (kome) ba daga ilmi face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka ga ruhi. Ka ce: "Ruhi daga al'amarin Ubangijina ne, kuma ba a ba ku (kome) ba daga ilmi face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã tambayar ka ga rũhi. Ka ce: "Rũhi daga al'amarin Ubangijina ne, kuma ba a bã ku (kõme) ba daga ilmi fãce kaɗan |