Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 83 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَإِذَآ أَنۡعَمۡنَا عَلَى ٱلۡإِنسَٰنِ أَعۡرَضَ وَنَـَٔا بِجَانِبِهِۦ وَإِذَا مَسَّهُ ٱلشَّرُّ كَانَ يَـُٔوسٗا ﴾
[الإسرَاء: 83]
﴿وإذا أنعمنا على الإنسان أعرض ونأى بجانبه وإذا مسه الشر كان يئوسا﴾ [الإسرَاء: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan Muka yi ni'ima a kan mutum,* sai ya hinjire, kuma ya nisanta da gefensa, kuma idan sharri ya shafe shi, sai ya kasance mai yanke ƙauna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Muka yi ni'ima a kan mutum, sai ya hinjire, kuma ya nisanta da gefensa, kuma idan sharri ya shafe shi, sai ya kasance mai yanke ƙauna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Muka yi ni'ima a kan mutum, sai ya hinjire, kuma ya nĩsanta da gefensa, kuma idan sharri ya shãfe shi, sai ya kasance mai yanke ƙauna |