Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 89 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَقَدۡ صَرَّفۡنَا لِلنَّاسِ فِي هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانِ مِن كُلِّ مَثَلٖ فَأَبَىٰٓ أَكۡثَرُ ٱلنَّاسِ إِلَّا كُفُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 89]
﴿ولقد صرفنا للناس في هذا القرآن من كل مثل فأبى أكثر الناس﴾ [الإسرَاء: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun caccanza domin mutane, a cikin wannan Alƙur'ani, daga kowane misali sai mafi yawan mutane suka ƙi (kome) face kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun caccanza domin mutane, a cikin wannan Alƙur'ani, daga kowane misali sai mafi yawan mutane suka ƙi (kome) face kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun caccanza dõmin mutãne, a cikin wannan Alƙur'ãni, daga kõwane misãli sai mafi yawan mutãne suka ƙi (kõme) fãce kãfirci |