Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 90 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَقَالُواْ لَن نُّؤۡمِنَ لَكَ حَتَّىٰ تَفۡجُرَ لَنَا مِنَ ٱلۡأَرۡضِ يَنۢبُوعًا ﴾
[الإسرَاء: 90]
﴿وقالوا لن نؤمن لك حتى تفجر لنا من الأرض ينبوعا﴾ [الإسرَاء: 90]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Ba za mu yi imani ba dominka sai ka ɓuɓɓugar* da idan ruwa daga ƙasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Ba za mu yi imani ba dominka sai ka ɓuɓɓugar da idan ruwa daga ƙasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Bã zã mu yi ĩmãni ba dõminka sai kã ɓuɓɓugar da idan ruwa daga ƙasa |