Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 96 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿قُلۡ كَفَىٰ بِٱللَّهِ شَهِيدَۢا بَيۡنِي وَبَيۡنَكُمۡۚ إِنَّهُۥ كَانَ بِعِبَادِهِۦ خَبِيرَۢا بَصِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 96]
﴿قل كفى بالله شهيدا بيني وبينكم إنه كان بعباده خبيرا بصيرا﴾ [الإسرَاء: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Allah Ya isa zama shaida a tsakanina da ku. Lalle Shi Ya kasance ga bayinsa, mai ƙididdigewa ne Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Allah Ya isa zama shaida a tsakanina da ku. Lalle Shi Ya kasance ga bayinsa, mai ƙididdigewa ne Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Allah Yã isa zama shaida a tsakãnina da ku. Lalle Shi Ya kasance ga bãyinsa, mai ƙididdigewa ne Mai gani |