Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 95 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿قُل لَّوۡ كَانَ فِي ٱلۡأَرۡضِ مَلَٰٓئِكَةٞ يَمۡشُونَ مُطۡمَئِنِّينَ لَنَزَّلۡنَا عَلَيۡهِم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ مَلَكٗا رَّسُولٗا ﴾
[الإسرَاء: 95]
﴿قل لو كان في الأرض ملائكة يمشون مطمئنين لنـزلنا عليهم من السماء﴾ [الإسرَاء: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Da mala'iku sun kasance a cikin ƙasa, kuma suna tafiya, suna masu natsuwa, lalle ne da mun saukar da mala'ika daga sama ya zama manzo a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Da mala'iku sun kasance a cikin ƙasa, kuma suna tafiya, suna masu natsuwa, lalle ne da mun saukar da mala'ika daga sama ya zama manzo a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Dã malã'iku sun kasance a cikin ƙasa, kuma sunã tafiya, sunã masu natsuwa, lalle ne dã mun saukar da malã'ika daga sama ya zama manzo a kansu |