Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 10 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿إِذۡ أَوَى ٱلۡفِتۡيَةُ إِلَى ٱلۡكَهۡفِ فَقَالُواْ رَبَّنَآ ءَاتِنَا مِن لَّدُنكَ رَحۡمَةٗ وَهَيِّئۡ لَنَا مِنۡ أَمۡرِنَا رَشَدٗا ﴾
[الكَهف: 10]
﴿إذ أوى الفتية إلى الكهف فقالوا ربنا آتنا من لدنك رحمة وهيئ﴾ [الكَهف: 10]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da samarin suka tattara zuwa ga kogon, sai suka ce: "Ya Ubangijinmu*! Ka ba mu wata rahama daga gare Ka, kuma Ka sauƙaƙe mana (samun) shiriya daga al'amarinmu |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da samarin suka tattara zuwa ga kogon, sai suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka ba mu wata rahama daga gare Ka, kuma Ka sauƙaƙe mana (samun) shiriya daga al'amarinmu |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da samarin suka tattara zuwa ga kõgon, sai suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka bã mu wata rahama daga gare Ka, kuma Ka sauƙaƙe mana (sãmun) shiriya daga al'amarinmu |