Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 9 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿أَمۡ حَسِبۡتَ أَنَّ أَصۡحَٰبَ ٱلۡكَهۡفِ وَٱلرَّقِيمِ كَانُواْ مِنۡ ءَايَٰتِنَا عَجَبًا ﴾
[الكَهف: 9]
﴿أم حسبت أن أصحاب الكهف والرقيم كانوا من آياتنا عجبا﴾ [الكَهف: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuwa ka yi zaton cewa ma'abuta kogo* da allo sun kasance abin mamaki daga ayoyin Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa ka yi zaton cewa ma'abuta kogo da allo sun kasance abin mamaki daga ayoyin Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa kã yi zaton cẽwa ma'abũta kõgo da allo sun kasance abin mãmãki daga ãyõyin Allah |