Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 102 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿أَفَحَسِبَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ أَن يَتَّخِذُواْ عِبَادِي مِن دُونِيٓ أَوۡلِيَآءَۚ إِنَّآ أَعۡتَدۡنَا جَهَنَّمَ لِلۡكَٰفِرِينَ نُزُلٗا ﴾
[الكَهف: 102]
﴿أفحسب الذين كفروا أن يتخذوا عبادي من دوني أولياء إنا أعتدنا جهنم﴾ [الكَهف: 102]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, waɗanda suka kafirta sun yi zaton (daidai ne) su riƙi waɗansu bayiNa*, majiɓinta baic iNa? Lalle ne, Mun yi tattalin Jahannama ta zama liyafa ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, waɗanda suka kafirta sun yi zaton (daidai ne) su riƙi waɗansu bayiNa, majiɓinta baiciNa? Lalle ne, Mun yi tattalin Jahannama ta zama liyafa ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, waɗanda suka kãfirta sun yi zaton (daidai ne) su riƙi waɗansu bãyĩNa, majiɓinta baiciNa? Lalle ne, Mun yi tattalin Jahannama ta zama liyãfa ga kãfirai |