Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 101 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿ٱلَّذِينَ كَانَتۡ أَعۡيُنُهُمۡ فِي غِطَآءٍ عَن ذِكۡرِي وَكَانُواْ لَا يَسۡتَطِيعُونَ سَمۡعًا ﴾
[الكَهف: 101]
﴿الذين كانت أعينهم في غطاء عن ذكري وكانوا لا يستطيعون سمعا﴾ [الكَهف: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda idanunsu suka kasance a cikin rufi daga tuna* Ni, kuma sun kasance ba su iya saurarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda idanunsu suka kasance a cikin rufi daga tuna Ni, kuma sun kasance ba su iya saurarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda idãnunsu suka kasance a cikin rufi daga tunã Ni, kuma sun kasance bã su iya saurãrãwa |