Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 109 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿قُل لَّوۡ كَانَ ٱلۡبَحۡرُ مِدَادٗا لِّكَلِمَٰتِ رَبِّي لَنَفِدَ ٱلۡبَحۡرُ قَبۡلَ أَن تَنفَدَ كَلِمَٰتُ رَبِّي وَلَوۡ جِئۡنَا بِمِثۡلِهِۦ مَدَدٗا ﴾
[الكَهف: 109]
﴿قل لو كان البحر مدادا لكلمات ربي لنفد البحر قبل أن تنفد﴾ [الكَهف: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Da teku* ta kasance tawada ga (rubutun) kalmomin Ubangijina, lalle ne da tekun ta ƙare a gabanin kalmomin Ubangijina su ƙare, kuma koda mun je da misalinsa domin ƙari |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Da teku ta kasance tawada ga (rubutun) kalmomin Ubangijina, lalle ne da tekun ta ƙare a gabanin kalmomin Ubangijina su ƙare, kuma koda mun je da misalinsa domin ƙari |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Dã tẽku ta kasance tawada ga (rubũtun) kalmõmin Ubangijina, lalle ne dã tẽkun ta ƙãre a gabãnin kalmõmin Ubangijĩna su ƙãre, kuma kõda mun jẽ da misãlinsa dõmin ƙari |