Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 108 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿خَٰلِدِينَ فِيهَا لَا يَبۡغُونَ عَنۡهَا حِوَلٗا ﴾
[الكَهف: 108]
﴿خالدين فيها لا يبغون عنها حولا﴾ [الكَهف: 108]
Abubakar Mahmood Jummi Suna madawwama a cikinta, ba su neman makarkata daga barinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna madawwama a cikinta, ba su neman makarkata daga barinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna madawwama a cikinta, bã su nẽman makarkata daga barinta |