Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 46 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿ٱلۡمَالُ وَٱلۡبَنُونَ زِينَةُ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۖ وَٱلۡبَٰقِيَٰتُ ٱلصَّٰلِحَٰتُ خَيۡرٌ عِندَ رَبِّكَ ثَوَابٗا وَخَيۡرٌ أَمَلٗا ﴾
[الكَهف: 46]
﴿المال والبنون زينة الحياة الدنيا والباقيات الصالحات خير عند ربك ثوابا وخير﴾ [الكَهف: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Dukiya da ɗiya,* su ne ƙawar rayuwar duniya, kuma ayyuka masu wanzuwa na ƙwarai sun fi zama alheri a wurin Ubangijinka ga lada kuma sun fi alheri ga buri |
Abubakar Mahmoud Gumi Dukiya da ɗiya, su ne ƙawar rayuwar duniya, kuma ayyuka masu wanzuwa na ƙwarai sun fi zama alheri a wurin Ubangijinka ga lada kuma sun fi alheri ga buri |
Abubakar Mahmoud Gumi Dũkiya da ɗiya, sũ ne ƙawar rãyuwar dũniya, kuma ayyuka mãsu wanzuwa na ƙwarai sun fi zama alhẽri a wurin Ubangijinka ga lãda kuma sun fi alhẽri ga bũri |