Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 45 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَٱضۡرِبۡ لَهُم مَّثَلَ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا كَمَآءٍ أَنزَلۡنَٰهُ مِنَ ٱلسَّمَآءِ فَٱخۡتَلَطَ بِهِۦ نَبَاتُ ٱلۡأَرۡضِ فَأَصۡبَحَ هَشِيمٗا تَذۡرُوهُ ٱلرِّيَٰحُۗ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ مُّقۡتَدِرًا ﴾
[الكَهف: 45]
﴿واضرب لهم مثل الحياة الدنيا كماء أنـزلناه من السماء فاختلط به نبات﴾ [الكَهف: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Ka buga musu misalin rayuwar duniya, kamar ruwane wanda Muka saukar da shi daga sama sa'an nan tsirin ƙasa ya garwaya da shi, sa'an nan ya wayi gari dudduga, iska tana shiƙar sa. Kuma Allah Ya kasance Mai yawan ikon yi ne a kan dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka buga musu misalin rayuwar duniya, kamar ruwane wanda Muka saukar da shi daga sama sa'an nan tsirin ƙasa ya garwaya da shi, sa'an nan ya wayi gari dudduga, iska tana shiƙar sa. Kuma Allah Ya kasance Mai yawan ikon yi ne a kan dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka buga musu misãlin rãyuwar dũniya, kamar ruwane wanda Muka saukar da shi daga sama sa'an nan tsirin ƙasa ya garwaya da shi, sa'an nan ya wãyi gari dudduga, iska tanã shiƙar sa. Kuma Allah Ya kasance Mai yawan ĩkon yi ne a kan dukan kõme |