Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 47 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَيَوۡمَ نُسَيِّرُ ٱلۡجِبَالَ وَتَرَى ٱلۡأَرۡضَ بَارِزَةٗ وَحَشَرۡنَٰهُمۡ فَلَمۡ نُغَادِرۡ مِنۡهُمۡ أَحَدٗا ﴾
[الكَهف: 47]
﴿ويوم نسير الجبال وترى الأرض بارزة وحشرناهم فلم نغادر منهم أحدا﴾ [الكَهف: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a ranar da Muke tafiyar da duwatsu, kuma ka ga ƙasa bayyane, kuma Mu tara su har ba Mu bar kowa ba daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a ranar da Muke tafiyar da duwatsu, kuma ka ga ƙasa bayyane, kuma Mu tara su har ba Mu bar kowa ba daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a rãnar da Muke tafiyar da duwãtsu, kuma ka ga ƙasa bayyane, kuma Mu tãra su har ba Mu bar kõwa ba daga gare su |