Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 48 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَعُرِضُواْ عَلَىٰ رَبِّكَ صَفّٗا لَّقَدۡ جِئۡتُمُونَا كَمَا خَلَقۡنَٰكُمۡ أَوَّلَ مَرَّةِۭۚ بَلۡ زَعَمۡتُمۡ أَلَّن نَّجۡعَلَ لَكُم مَّوۡعِدٗا ﴾
[الكَهف: 48]
﴿وعرضوا على ربك صفا لقد جئتمونا كما خلقناكم أول مرة بل زعمتم﴾ [الكَهف: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a gitta* su ga Ubangijinka suna sahu guda, (Mu ce musu), "Lalle ne haƙiƙa kun zo Mana, kamar yadda Muka halitta ku a farkon lokaci. A'a, kun riya cewa ba za Mu sanya mukuwani lokacin haɗuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a gitta su ga Ubangijinka suna sahu guda, (Mu ce musu), "Lalle ne haƙiƙa kun zo Mana, kamar yadda Muka halitta ku a farkon lokaci. A'a, kun riya cewa ba za Mu sanya mukuwani lokacin haɗuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a gittã su ga Ubangijinka sunã sahu guda, (Mu ce musu), "Lalle ne haƙĩƙa kun zo Mana, kamar yadda Muka halitta ku a farkon lõkaci. Ã'a, kun riya cẽwa bã zã Mu sanya mukuwani lõkacin haɗuwa ba |