Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 50 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَإِذۡ قُلۡنَا لِلۡمَلَٰٓئِكَةِ ٱسۡجُدُواْ لِأٓدَمَ فَسَجَدُوٓاْ إِلَّآ إِبۡلِيسَ كَانَ مِنَ ٱلۡجِنِّ فَفَسَقَ عَنۡ أَمۡرِ رَبِّهِۦٓۗ أَفَتَتَّخِذُونَهُۥ وَذُرِّيَّتَهُۥٓ أَوۡلِيَآءَ مِن دُونِي وَهُمۡ لَكُمۡ عَدُوُّۢۚ بِئۡسَ لِلظَّٰلِمِينَ بَدَلٗا ﴾
[الكَهف: 50]
﴿وإذ قلنا للملائكة اسجدوا لآدم فسجدوا إلا إبليس كان من الجن ففسق﴾ [الكَهف: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Muka ce wa malaiku, "Ku yi sujada ga Adamu." Sai suka yi sujada face Iblisa, ya kasance daga aljannu sai ya yi fasiƙanci ga barin umurnin Ubangijinsa, To fa, ashe, kuna riƙon sa, shi da zuriyarsa, su zama majiɓinta baicin Ni, alhali kuwa su maƙiya ne a gare ku? Tir da ya zama musanya ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Muka ce wa malaiku, "Ku yi sujada ga Adamu." Sai suka yi sujada face Iblisa, ya kasance daga aljannu sai ya yi fasiƙanci ga barin umurnin Ubangijinsa, To fa, ashe, kuna riƙon sa, shi da zuriyarsa, su zama majiɓinta baicin Ni, alhali kuwa su maƙiya ne a gare ku? Tir da ya zama musanya ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Muka ce wa malãiku, "Ku yi sujada ga Ãdamu." Sai suka yi sujada fãce Iblĩsa, yã kasance daga aljannu sai ya yi fãsiƙanci ga barin umurnin Ubangijinsa, To fa, ashe, kunã riƙon sa, shi da zũriyarsa, su zama majiɓinta baicin Ni, alhãli kuwa su maƙiya ne a gare ku? Tir da ya zama musanya ga azzãlumai |