Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 54 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَلَقَدۡ صَرَّفۡنَا فِي هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانِ لِلنَّاسِ مِن كُلِّ مَثَلٖۚ وَكَانَ ٱلۡإِنسَٰنُ أَكۡثَرَ شَيۡءٖ جَدَلٗا ﴾
[الكَهف: 54]
﴿ولقد صرفنا في هذا القرآن للناس من كل مثل وكان الإنسان أكثر﴾ [الكَهف: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun jujjuya, a cikin wannan Alƙur'ani, daga kowane irin misali ga mutane (domin su gane, su bi shari'a), kuma mutum ya kasance mafi yawan abu ga jidali |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun jujjuya, a cikin wannan Alƙur'ani, daga kowane irin misali ga mutane (domin su gane, su bi shari'a), kuma mutum ya kasance mafi yawan abu ga jidali |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun jujjũya, a cikin wannan Alƙur'ãni, daga kõwane irin misãli ga mutãne (dõmin su gãne, su bi sharĩ'a), kuma mutum yã kasance mafi yawan abu ga jidãli |