Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 60 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَإِذۡ قَالَ مُوسَىٰ لِفَتَىٰهُ لَآ أَبۡرَحُ حَتَّىٰٓ أَبۡلُغَ مَجۡمَعَ ٱلۡبَحۡرَيۡنِ أَوۡ أَمۡضِيَ حُقُبٗا ﴾
[الكَهف: 60]
﴿وإذ قال موسى لفتاه لا أبرح حتى أبلغ مجمع البحرين أو أمضي﴾ [الكَهف: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Musa* ya ce wa yaronsa, "Ba zan gushe ba sai na isa mahaɗar teku biyu, ko in shuɗe da tafiya shekara da shekaru |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Musa ya ce wa yaronsa, "Ba zan gushe ba sai na isa mahaɗar teku biyu, ko in shuɗe da tafiya shekara da shekaru |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Mũsã ya ce wa yãronsa, "Bã zan gushe ba sai na isa mahaɗar tẽku biyu, kõ in shũɗe da tafiya shekara da shẽkaru |