×

To, a lõkacin da suka isa mahaɗar tsakãninsu sai suka manta kĩfinsu, 18:61 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Kahf ⮕ (18:61) ayat 61 in Hausa

18:61 Surah Al-Kahf ayat 61 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 61 - الكَهف - Page - Juz 15

﴿فَلَمَّا بَلَغَا مَجۡمَعَ بَيۡنِهِمَا نَسِيَا حُوتَهُمَا فَٱتَّخَذَ سَبِيلَهُۥ فِي ٱلۡبَحۡرِ سَرَبٗا ﴾
[الكَهف: 61]

To, a lõkacin da suka isa mahaɗar tsakãninsu sai suka manta kĩfinsu, sai ya kãma tafarkinsa a cikin tẽku kamar bĩga

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فلما بلغا مجمع بينهما نسيا حوتهما فاتخذ سبيله في البحر سربا, باللغة الهوسا

﴿فلما بلغا مجمع بينهما نسيا حوتهما فاتخذ سبيله في البحر سربا﴾ [الكَهف: 61]

Abubakar Mahmood Jummi
To, a lokacin da suka isa mahaɗar tsakaninsu sai suka manta kifinsu, sai ya kama tafarkinsa a cikin teku kamar biga
Abubakar Mahmoud Gumi
To, a lokacin da suka isa mahaɗar tsakaninsu sai suka manta kifinsu, sai ya kama tafarkinsa a cikin teku kamar biga
Abubakar Mahmoud Gumi
To, a lõkacin da suka isa mahaɗar tsakãninsu sai suka manta kĩfinsu, sai ya kãma tafarkinsa a cikin tẽku kamar bĩga
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek