Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 59 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَتِلۡكَ ٱلۡقُرَىٰٓ أَهۡلَكۡنَٰهُمۡ لَمَّا ظَلَمُواْ وَجَعَلۡنَا لِمَهۡلِكِهِم مَّوۡعِدٗا ﴾
[الكَهف: 59]
﴿وتلك القرى أهلكناهم لما ظلموا وجعلنا لمهلكهم موعدا﴾ [الكَهف: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗancan alƙaryu* Mun halaka su, a lokacin da suka yi zalunci, kuma Muka sanya lokacin alkawarin, ga halaka** su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗancan alƙaryu Mun halaka su, a lokacin da suka yi zalunci, kuma Muka sanya lokacin alkawarin, ga halaka su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗancan alƙaryu Mun halaka su, a lõkacin da suka yi zãlunci, kuma Muka sanya lõkacin alkawarin, ga halaka su |