Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 62 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿فَلَمَّا جَاوَزَا قَالَ لِفَتَىٰهُ ءَاتِنَا غَدَآءَنَا لَقَدۡ لَقِينَا مِن سَفَرِنَا هَٰذَا نَصَبٗا ﴾
[الكَهف: 62]
﴿فلما جاوزا قال لفتاه آتنا غداءنا لقد لقينا من سفرنا هذا نصبا﴾ [الكَهف: 62]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da suka wuce ya ce wa yaronsa, "Ka kawo mana kalacinmu. Lalle ne haƙiƙa mun haɗu da wahala daga tafiyarmu wannan |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da suka wuce ya ce wa yaronsa, "Ka kawo mana kalacinmu. Lalle ne haƙiƙa mun haɗu da wahala daga tafiyarmu wannan |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da suka wuce ya ce wa yãronsa, "Ka kãwo mana kãlãcinmu. Lalle ne haƙĩƙa mun haɗu da wahala daga tafiyarmu wannan |