Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 68 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَكَيۡفَ تَصۡبِرُ عَلَىٰ مَا لَمۡ تُحِطۡ بِهِۦ خُبۡرٗا ﴾
[الكَهف: 68]
﴿وكيف تصبر على ما لم تحط به خبرا﴾ [الكَهف: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma yaya za ka yi haƙuri a kan abin da ba ka kewayeda shi ba ga jarrabawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yaya za ka yi haƙuri a kan abin da ba ka kewayeda shi ba ga jarrabawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yãya zã ka yi haƙuri a kan abin da ba ka kẽwayeda shi ba ga jarrabãwa |