Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 76 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿قَالَ إِن سَأَلۡتُكَ عَن شَيۡءِۭ بَعۡدَهَا فَلَا تُصَٰحِبۡنِيۖ قَدۡ بَلَغۡتَ مِن لَّدُنِّي عُذۡرٗا ﴾
[الكَهف: 76]
﴿قال إن سألتك عن شيء بعدها فلا تصاحبني قد بلغت من لدني﴾ [الكَهف: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Idan na tambaye* ka daga wani abu a bayanta, to, kada ka abuce ni. Lalle ne, ka isa ga iyakar uzuri daga gare ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Idan na tambaye ka daga wani abu a bayanta, to, kada ka abuce ni. Lalle ne, ka isa ga iyakar uzuri daga gare ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Idan na tambaye ka daga wani abu a bãyanta, to, kada ka abũce ni. Lalle ne, kã isa ga iyakar uzuri daga gare ni |