Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 75 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿۞ قَالَ أَلَمۡ أَقُل لَّكَ إِنَّكَ لَن تَسۡتَطِيعَ مَعِيَ صَبۡرٗا ﴾
[الكَهف: 75]
﴿قال ألم أقل لك إنك لن تستطيع معي صبرا﴾ [الكَهف: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Shin, ban ce maka ba, lalle ne kai ba za ka iya yin haƙuri tare da ni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin, ban ce maka ba, lalle ne kai ba za ka iya yin haƙuri tare da ni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin, ban ce maka ba, lalle ne kai bã zã ka iya yin haƙuri tãre da nĩ ba |