Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 95 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿قَالَ مَا مَكَّنِّي فِيهِ رَبِّي خَيۡرٞ فَأَعِينُونِي بِقُوَّةٍ أَجۡعَلۡ بَيۡنَكُمۡ وَبَيۡنَهُمۡ رَدۡمًا ﴾
[الكَهف: 95]
﴿قال ما مكني فيه ربي خير فأعينوني بقوة أجعل بينكم وبينهم ردما﴾ [الكَهف: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Abin da Ubangijina Ya mallaka mini, a cikinsa ya fi zama alheri. Sai ku taimakeni da ƙarfi, in sanya babbar katanga a tsakaninku da tsakaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Abin da Ubangijina Ya mallaka mini, a cikinsa ya fi zama alheri. Sai ku taimakeni da ƙarfi, in sanya babbar katanga a tsakaninku da tsakaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Abin da Ubangijĩna Ya mallaka mini, a cikinsa yã fi zama alhẽri. Sai ku taimakeni da ƙarfi, in sanya babbar katanga a tsakãninku da tsakãninsu |