Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 15 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَسَلَٰمٌ عَلَيۡهِ يَوۡمَ وُلِدَ وَيَوۡمَ يَمُوتُ وَيَوۡمَ يُبۡعَثُ حَيّٗا ﴾
[مَريَم: 15]
﴿وسلام عليه يوم ولد ويوم يموت ويوم يبعث حيا﴾ [مَريَم: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aminci ya tabbata a gare shi a ranar da aka haife shi da ranar da yake mutuwa da ranar da ake tayar da shi yana mai rai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aminci ya tabbata a gare shi a ranar da aka haife shi da ranar da yake mutuwa da ranar da ake tayar da shi yana mai rai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aminci ya tabbata a gare shi a rãnar da aka haife shi da rãnar da yake mutuwa da rãnar da ake tãyar da shi yanã mai rai |